ANA WATA GA WATSA: Bayan sanar da ce manyan yan wasa Barcelona baxasu buga el clasico bah shima yabi baya

Football news 77
0
Bayan an tabbatar da cewa manyan yan wasan Barcelona basu buga wasan hammayya na elclasico ba . Wanda za'ayi ranar asabar 28/10/2023 shima sabon tauraon me haskawa afilin wasa wato jao pliex shima yasami rauni . Hakan kuma ya janyo cewar babu tabbaci akan yiyuwar buga wannan babban wasa a ranar asabar din . Wanda ake tunanin zai bi bayan robert lewandowski, rafinha ,da kuma yan tsakiya pedri da de jong.sekuma me tsaron baya jules kunde

Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)