fitacciyar Jaruma yar Tiktok Murja Ibrahim kunya tayi maganar da ta dauki hankalin mutane a kafar tiktok Murja kunya tace ita a yanzu babu abinda tafi so bayan jaki Ta fadi dalili fadin haka da ya sanya mutane sukayi cece kuce. #chooser #Hausa #football news 77 #nigeria

Football news 77
0
Fitacciyar yar tiktok murja Ibrahim kunya wanda tayi fice sosai a manhajar titkok wanda ankaji mai girma gwamna jihar kano Abba Kabir Yusuf (abba gida gida) yana cewa murja kunya na cikin wadda za’a yiwa auren gata. Murja kunya ta shiga cikin jin dadi irin yadda anka ga gwamna da kanshi yana faɗin cewa zai aurar da ita, a nan har a ka hangota da wani malami mai amfani da kamar sada zumunta yana yaba halayenta Dr. Sheriff Almuhajir har anka dauka ko shine angon. To a yanzu nan Majiyarmu ta samu wani faifan bidiyo da ke yawo kafar sada zumunta inda ankaji murja kunya na cewa: “A duk duniya babu wanda nake so irin jaki wallahi da ace irin kasar Amurika nake ko wani gurin jaki zan aura. Inason jaki baya son raini, bai shiga harka kowa ba kuma ba wanda zai shiga harkasa , bugu da kari tsarara yake yawo Sa’a nan baya gudun kota kwana. Murja ta kara da cewa ga jaki yana da ilimi saboda idan ka dora jaki hashi idan anyi shekara ka daura shi a hanya zai iya kai shi, jaki yana burgeni inason jani wallahi ni banda tantirin dan hau da yake burgeni irin jaki ba.-inji murja.

Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)