Madrid ta taya Bellingham euro miliyan 100, Al-Ittihad za ta biya fam miliyan 9

Football news 77
1

 



Wani wakilin Real Madrid ya ziyarci Jamus a kwanan baya,

inda ya gana da Jude Bellingham da iyalansa bayan da

kungiyar ta nuna sha'awar daukar dan wasan tsakiyar mai

shekara 19 a kakar wasa mai zuwa. (AS - in Spanish)

Real Madrid a shirye ta ke ta biya Dortmund yuro miliyan 100

domin ta sayi Bellingham, sannan za ta biya wasu yuro miliyan

40 idan aka cika wasu sharudda. (Sport1, via Sport - in

Spanish)

Post a Comment

1Comments
Post a Comment