An ya Liverpool za ta iya fitar da Real a Champions League?

Football news 77
0

 



Real Madrid za ta kara da Liverpool ranar Laraba a wasa na

biyu a Champions League zagayen 'yan 16 a Santiago

Bernabeu.

Kungiyar Sifaniya da ta Ingila sun kara ranar 21 ga watan

Fabrairu a Anfield a wasan farko, inda Real ta yi nasara da cin

5-2.

Liverpool ce ta fara zura kwallo biyu a raga ta hannun Darwin

Nunez da Mohamed Salah.

Daga baya Real ta ci biyar ta hannun Vinicius Junior da ya zura

biyu a raga da Eder Militao mai daya da kuma Karim Benzema

da shima ya ci biyu.

Ko a bara a wasan karshe da suka buga a Faransa, Real ce ta

ci Liverpool 1-0 ta dauki Champions League na 14 jimilla.

Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)