UEFA TA BAWA MAWAKIN NIGERIA DAMAR YIN WAKA A FILIN WASAN KARSHE NA CHAMPION 👌👌

Football news 77
0

 


Shahararren mawakin Najeriya kuma marubucin wakoki Burna Boy zai kasance mawakin da zai cashe a lokacin fafata wasan karshe na gasar cin kofin zakarun Turai da za a yi a Istanbul.


 Hukumar UEFA ta sanar da cewa: "Mawakin da ya lashe kyautar lambar yabo ta Grammy, marubucin wakoki kuma furodusa Burna Boy zai kasance mawakin da zai nishadantar a wasan karshe na gasar zakarun Turai na 2023 a filin wasa na Atatürk na Istanbul ranar 10 ga Yuni."


Daga: [Fagen Wasanni]

Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)