Real madrid zata dauki kane wanda man united da bayer keson saye

Football news 77
0


 

Real Madrid na bibiyar halin da ake ciki a Tottenham, bayan da yarjejeniyar Harry Kane zai kare a kungiyar a kakar 2024.

Tuni ake alakanta dan wasan da cewar Manchester United ko kuma Bayern za ta sayi dan kwallon tawagar Ingila. (Mail)

Manchester City za ta kara kudin kwantiragin Erling Haaland ga duk kungiyar da ke son daukar dan wasan, wanda yanzu yake fam miliyan 175, wanda yarjejeniyarsa zai kare a Etihad a 2027. (Goal)

Dan wasan Chelsea, Mason Mount, mai shekara 24, ya dauki sabon wakili da zai yi masa aikin samar masa wata kungiya, domin ya bar Stamford Bridge. (Mail)

Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)